Wednesday, November 4, 2020

thumbnail

Yadda zakuyi Rigistar CAC Kyauta

 Ina  masu  kanan sana'u da masu son sufara dogaro dakansu to ga dama tasamu !

Ita wannan hukuma wato Corporate Affairs Commission (CAC) hukamce dakeda alhaakin lurada kirkirar kamfanunuwa da masana'antu tareda lura da yadda za'agudanarda al'amuran wadannan masana'antu ta kasarmu Nigeria wato (autonomous body cherged with the responsibility to regulate the formation and management of companies in Nigeria). Sannan ansamar da'itane ashekara ta 1990 karkashin Company and Allied Matters Act  no 1(CAMA) wanda tasamu kwaskwarima yanzu tazam karkashin Act cap C20 Law of federation of nigeria.



Duk wanda keson kamfaninsa/masana'antarsa tasamu sahhalewa daga gwamnati to seyayi regista dawannan hukuma. To ayanzu  Gwamnati shugaba Muhammadu Buhari ta sawakewa duk  maison kirkirar masana'anta ko bunksa ksauwancinsa tayyada inyanemi tallafin gwamnati ze samu kaitsaye musamman Matasa shiyasa tabaiwa mutane dubu dari  biyu da hamsin 250,000 dama afadin kasannan suyi wannan rejista kyata!

Gayyadda akeyin Rejistar kamar haka:

Dafarko zanbaka link afarko amma zammaka karin bayani sannan zansanyamaka link din a qarshe again domin ankagama karantawa seka zarce aiki kaitsaye. Zaka danna wannan  link Rijistar CAC na FG Kyauta  kokuma kadanna nan don sauke form din kaitsaye sauke form kaitseye.

Dazarar kasuake sekacike shi kamar haka

Zakaga nacika misalai waje me dishidishinnan  to sai kasanya naka 

👇👇👇👇





kanagama cikewa sekayi printing na form din se kayi sigineca (signature) sannan kamanna hotonka agunda aka tanadar ajikin form din.

Abu nagaba sai ayi skanin (scannprinted copy of form)  bayan kamanna hoton sannan ayi  skanin na aidi ID dakayi amfani dashi wajen cikewa  (national Identity Card ne, Vorter's Card ne, Driving License ne ko International Passport ); ahadasu gudaya  da form din antsayin fayal (file) guda kuma ayi saving amatsayin PDF file! sannan katurashi ga Email na wakilin jaharka. wannada zamu saki hoton aqasa 

   



Dafatan zaku yada wannan tsari domin amfanar al'umarmu musamma 'yan Arewa
Allah yasa mudace. Naku harkullum



Ismail Muhammad.
CEO Masarrafa Institute of Technology.

Subscribe by Email

Follow Updates Articles from This Blog via Email

3 Comments

avatar

Slm, don Allah har yanza anayin regisan sana'a kyau ta CAC?
Inason inyi amma na kasa gane yadda zanyi

Reply Delete
avatar

Eh kyautane amma an dan dakatarda shirin

Reply Delete

  Ina matasan Jami'a kada kubari wannan dama ta wuceku! FG ta bude shafin bada agajin karatu (Scholarship) ga dukwani dalibin Jami'...

Powered by Blogger.