Showing posts with label News. Show all posts

Sunday, May 15, 2022

thumbnail

 N-POWER    RUKUNI NA 2

 (Batch C Stream 2)


INA WANDA SUKAYI NASARAR SAMUN SHIGA JERIN MASU CIN GAJIYA N-POWER A MATAKI NA BIYU ?


Yi amfani da wayar hannunka domin sanin matsayinka ta hanyar danna (*45665# ) ! se kabi matakai da zasubiyo baya...

Idan kuma kariga da ka dangwala yatsunka to kai babu ruwanka dasake dangwalawa, sai kajira lokacin binciken tabbatarwa na zahiri wato (physiacal Verification ).


Masarrafa na shiryen shiryen fayyace muku hanyoyi masu sauki don cinma muradunku !




Tuesday, September 15, 2020

thumbnail

Rasuwar Sarki ta jijgamu

 

Sarkin Biu

Sarkin garin Biu na jihar Borno, Mai martaba Umar Mustapha Aliyu, ya rasu a daren Litinin kamar yadda iyalansa suka tabbatar.

Sarki Umar Mustapha ya rasu yana da shekara 80 bayan fama da rashin lafiya, sai dai babu cikakken bayani kan irin cutar da ta yi ajalinsa.

Wani rahoto da Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta wallafa ya ce a yau Talata ake saran yi masa jana'iza a fadar Biu da ke jihar Bornon.

Rahotan ya kuma ce kwamishinan yaɗa labarai da na al'adu, Babakura Abba-Jato ya tabbatar da mutuwar, kuma da misalin karfe 2 na rana ya ce za a yi jana'izarsa.

Allah yajiqan sarki yagafartamasa.

  Ina matasan Jami'a kada kubari wannan dama ta wuceku! FG ta bude shafin bada agajin karatu (Scholarship) ga dukwani dalibin Jami'...

Powered by Blogger.