Abaya munce zamu dan tabo muku bangarorin kwamfuta haemukace akwai ababenda ake kira Auxiliaries!
Mene Auxiliaries
peripheral device ? Idan bakumanatab
muna bayanine kan Gangar jikin kwfuta (hardware) kuma munce zamu Wadannan suma
sunkasu kasha biyu akwai ababen shigarda bayanai (Input device), dakuma ababen
miko/fiterda da bayanai (Output devices)
kawo muku wasu bangarori masu matukar muhimmaci ajikin
kwamfuta; wadannan ababe suma bagarena nata amma ana jonasune ajikin ajikin
kwamfuta ta waje wato ana jonsune ta ramukanda aka tanadar wato (ports) irnnsu
ramin USB Universal Serial Buss, PS2, Ethernet, Audio ports ds. To ajikin
wadannan ramuka ake jona wadannan devices, peripherals sunhada da telebijin
Monitor, allon shigarda rubutu/saqo(keyboard), dan beran kwamfuter (mouse),
masarrafar cire sako (Printer), masarrafar kwafe saqon aslai (scanner), amsa
kuwa (speaker) da mashigar sauti (microphone), wayar sadar da yanar
gizo(Ethernet cable), ds.
1. Ababen shigarda bayani (Input devices)
Wadannan ana amfanine dasu wajen shigarwa kwamfuta bayanai/saqonni kama
daga rubutaccen saqo (written text), hotone(pictures), hoto me motsi (videos)
ko murya/ sauti
(Audio) ds.
1. Ababen miko/fitarda bayani (Output devices)
Duk wadannan Sukuma ana amfani dasu wajen fitarda bayanai
domin amfanin kai mai aiki da kwamfuta.
Kasancewar wadannan dama wasunsu dasuka hadu suka bada computer
system wai shin asali haka kwamfutar tafaro ?
Wannan shiyakaimu ga rubutamuku takaitaccen tarihin kwamfuta
domin sanin wasu surruruka dake tattare da kwamfuta kuma wani matakai tabiyo
har takawo yanzu ? kukaranta rubutunmu
mai taken TARIHIN KWAMFUTA .
Allah yasa mudace.
Ismail Muhammad.
Subscribe by Email
Follow Updates Articles from This Blog via Email
No Comments